CVE
FAFUTIKAR ’YAN QASA TA FI
GABAN ZAVUKA KAWAI
G
Daga Nengak Gondyi
idauniyar Aspilos ta aiwatar da
aikin kafa dandalin ’yan qasa a
Kano, tare da tallafin Sashen hulxa
da Jama’a na Ofishin Jakadancin
Amurka da ke Abuja. Manufar aikin shi ne,
samar da qarin shigowar matasa a harkokin
mulki da tsare-tsaren dimokuraxiyya, ta
hanyar samar wa matasan kayan aiki da horo
a dandamalin ganawa da jami’an hukuma,
musamman a matakin qaramar hukuma.
Lokacin da Gidauniyar AF ta fara yin
wannan aiki a Agustan 2018, ximbin masu
ruwa da tsaki sun yi tababar cewa matasa za
su yi sha’awar shirin kan abin da ya shafi jan
ragamar mulkin al’umma a matakin karkara,
savanin in an kwatanta da ayyukan horo kan
neman abin gudanar da harkokin rayuwa,
waxanda suke ganin sun fi tattaro ximbin
alfanu da ake cin gajiyarsu kaitsaye. Bayan
da aka gudanar dawasu ‘yan tarurrukan
bayar da horon dandalin ‘’yan qasa, sai dai
bayan da fa’idar da ke tattare da aikin ta
bazu, sai aka yi ta samun qaruwar masu
shiga horon bita. Zuwa ranar da aka rubuta
wannan maqalar, an samu matasa fiye da
800 daga qananan hukumomi 44 na Jihar
Kano da suka halarci taron qara wa juna sani
da samun horo.
Bayan samun horarwar, mahalartan shirin
sun fara shirya shirin horarwa a matakin
qaramar hukuma, sannan suka tsara yadda
za su yi tasiri a harkokin jan ragamar mulki
a al’ummominsu, tare da qarin wasu shirye-
shiryen horarwar da aka tsara matakai-
matakai.
Tashin farko dai Gidauniyar AF ta tsara
tattaunawar xakin taron gari don qulla alaqa
da mahalarta tarukan horarwar qara wa juna
sani da jami’an qaramar hukuma, ta yadda
za su share fagen tattaunawa kan yadda
ake jan ragamar mulkin al’umma. Wannan
damar da aka samu ta buxe kafar da ba
da daxewa da kammala zavukan shekarar
2019, sai kawai tawagar jami’an aikin
Gidauniyar AF, maimakon haxin gwiwa da
qungiyoyin fafutikar haqqoqin al’umma a
xakin juya akalar al’amura da tattara bayanai
ko alqaluman qididdiga, don sanya masu
‘Yan aikin sa-kai daga qananan hukumomin Tarauni da Ungogo, a Kano lokacin da suke tsara dabarun shawo kan matsalolin da ke ci
wa al’umma tuwo a qwarya
aikin sa-kai su yi aiki a matsayin ’yan qasa
da hankali kacokam wajen inganta harkokin
masu sa’ido” a zave. Wannan na nufin za su
sadarwarta ta shafukan intanet, inda za ta
yi zave yayin da kuma suke tattara bayanai
tattara bayanan da za su bai wa al’umma
kan al’amuran da suka faru a karkararsu,
damar nazari ta intanet don tunkarar jami’an
sannan su yaxa su ta kafar tattara bayanai
hukuma su gana da su. Gidauniyar Aspilos
da tantance sahihancinsu. Wannan aikin ya
kuma tana shirin xaukar nauyin gudanar
taimaka wajen faxaxa aikin sa’ido, har ya
tarrurrukan xakunan taron gari. Mahalarta
karaxe rumfunan zave da dama fiye da yadda taron xakin taron gari daga bisani za su ja
ake ganin masu aikin sa’ido da aka tantance
ragamar shiryawa da daidaita al’amura sauran
za su iya yi su kaxai. Waxanda suka yi aikin
tarurrukan xakin taron gari, wajen ganawa
sa-kan sun samu gogewar aikin sa’ido a
da jami’an hukuma yayin da suke yin amfani
harkar zave, tare da qayatarwa, domin sun
da ximbin kafofin yaxa manufar kasancewa
samu damar bayar da gudunmuwarsu wajen
tsayayyen xan qasa mai fafutika.
cimma nasarar ayyukan zave a al’ummomin
karkararsu. A cewar wani mai aikin sa-kai da Abin da dandalin ’yan qasa ya bayyana a
Kano, shi ne, akwai ximbin masu sha’awa
Kumbotso, a Kano.
da zaquwar shiga shirin a tsakanin matasan
“Na fahimci cewa mutane na buqatar
Najeriya da ke son jan ragamar mulki daga
sauyi mai alfanu, kuma sun yi qoqarin
matakin karkara. Idan matasan da ke da
ganin lamarin ya tabbata. Yanzu mutane
sha’awar shirin suka samu horo, kuma aka ba
sun fahimci cewa, ba lamari ne da ya shafi
su dama suka qulla alaqa da tsararrakinsu,
jam’iyya ba, amma abu ne da ya shafi
za su kasance wata managarciyar kaddara
xaixaikun ’yan takarar muqaman siyasa,
bunqasa ci gaban al’ummominsu. Yanzu
don haka suka zavi xaixaikun mutanen bisa
ya rage ruwan matasan Kano su ci gaba
la’akari da qwazonsu a baya da cancantarsu,
da fafutika don qara jawo matasa su shigo
amma ba jam’iyya ba.”
tun da ga kayan aiki nan da dama ta kafar
dandalin ’yan qasa. Gidauniyar Aspilos tana
Ganin kammaluwar ximbin zavukan da aka
qoqrin sake yin irin wannan aiki a sauran
yi a Kano yanzu, Gidauniyar Aspilos ta mayar jihohin da ke tarayyar qasar nan.
MAGAMA | Mayu/Yuni 2019
13