Al’amuran da suka gudana ranar zave a faxin Najeriya, har da baza akwatunan zave da jami’an zave suka yi a Jihar Ribas (sama daga hagu), tare da jefa quri’a da qidayar akwatuna a Legas (tsakiya, sai
masu zave da ke duba sunayensu a mazavu.
Qasa daga dama: Jami’in Hulxa a Jama’a na Ofishin Jakadancin Amurka, Russell Brooks ke duba quri’un da aka tanada don makafi, tare da Babban Jami’in Zave na Jihar Ogun, Farfesa Abdulganiyu Raji,
yayin share fagen zaven Gwamna da na ’yan Majalisar Jiha.
Caption
Xaukacin hotunan na Ofishin Jakadancin Amurka ne da ke nuni da aikin sa’ido kan zaven Najeriya
MAGAMA | Mayu/Yuni 2019
5