TARUKKA
TACE FIM:
NA BA DA QWARIN GWIWA
Cibiyar bayar da Horon Shirin fim ta qasa, Jos | 9 ga Afrilu, 2019
Kenneth Gyang, Daraktan qungiyar Sowing Hope, mai rajin kyautata yanayin
duniya, tare da David Young Babban Jami’imn Difulomasiyyar Ofishin
Jerin muhimman mutanen da aka tattara a fim xin
Masu nazarin al’amura: Godwin Okoko, Daraktan qasa da Apurimac Onlus da
Sarah Nanpora ta IFES, yayin tattaunawa tare da qarin haske daga David Young
Kenneth Gyang, Daraktan qungiyar Sowing Hope ne ke
jawabi ga masu saurare kafin a fara aikin tantance fim
Xaya daga cikin masu saurare ta qe yin
sharhi, lokacin tambaya da bayar da amsa
Mai qarfin hali, Imam Abdullahi Abubakar, wanda ya
zama jigon fim xin, ya yi jawabi mai xaukar hankali