VOX POP
Jin Ra’ayoyin Jama’a
Mun tuntuvi wasu ’yan Najeriya da muka bijiro
musu da tambaya kan mene ne suke son ganin
sabuwar gwmanatin da aka sake zava ta samu
nasarar cimmawa nan da shekaru huxu masu
zuwa, ga amsoshin da suka bayar:
Bunqasa muhimman kayan
more rayuwa kamar hanyoyi
da titin tarragon jirgin qasa da
wutar lantarki da tsarin kula da
lafiya da manyan makarantu.
Ina son wannan
gwamnati ta dawo
Ina ganin wannan
da qimar mutuntakar
gwamnati ta yi yunquri
wajen tabbatar da daidiato kasancewa (xan/’yar
qasa) ga ’yan Najeriya,
a tsakanin jinsuna (maza
da mata) da inganta tsaro a irin wadda za su
kasance masu alfahari
harkokin mulki.
Tolu, Jami’ar shirya shiri, 25
da ita.
Wale, malamin addini, 47
A wannan gwamnati da
aka sake zava, abu na
Ina son ganin sabuwar
farko mafi muhimmanci
gwamnati ta warware
shi ne sake fasalin Najeriya badaqalar da ta
Inganta samar da ruwa
zuwa yankuna/sassa masu dabaibaye harkar samar
a xaukacin faxin qasar
cin gashin kansu.
da wutar lantarki, ta
don cimma manufofin
Irene Agunloye Farfesa, 61
yadda wutar za ta xore
kyautata rayuwa masu
ta wadatu, don taimaka
xorewa (SDGs).
Hassan, ma’aikacin gwmanati,
Ina fatan ganin zavavvun wa ’yan Najeriya su
47
mutane sun xora Najeriya tunkari qalubalen
akan turbar bunqasa, tare kakkafa masana’antu.
Akoji, ma’aikacin
da tabbatar da hanyar
Ina son ganin sabuwar
gwmanati, 46
fitar da sinadarin carbon
gwamnati ta shawo kan
don rage illar sauyin
badaqalar da ta kawo
yanayi.
cikas ga harkar samar
Ina son sabuwar Gwamnatin
Jonah Ma’akacin gwamnati,
Shugaban qasa Muhammadu
da wutar lantarki, ta
52
Buhari ta yi qoqarin ganin ta
yadda wutar za samu,
gurfanar da masu cin hanci
ta wadata don taimaka
da rashawa, ta yadda idan an
wa ’yan Najeriya su
Sake xora harkar ilimi a
tabbatar da laifin sai a xaure
tunkari qalublaen
kan managarciyar turba a
manyan varayin dukiyar
kakkafa masana’antu.
Najeriya .
Najeriya.
Wunmi, Darakta NGO, 46
Jibrin, masanin bazuwar annoba, 44
Fatima, malamar makaranta, 50
Tajudeen, xan jarida, 55