Mataimakin Sakataren Harkokin Afirka na
Amurka a ziyarar day a kawo Najeriya Tsakanin 7 zuwa 8 ga Nuwambar 2018
Mataimakin Sakataren Harkokin Afirka na qasar
Amurka, Tibor Nagy ke gabatar dajawabi ga xalibai a
wata tsangayar ilimi dake Jami’a Baze, a Abuja
Tibor Nagy ya karvi kyauta daga Shugaban Qungiyar Bunqasa Tattalin Arzikin Afirka
ta Yamma (ECOWAS) a Hedkwatarta da ke Abuja
AS Tibor Nagy ya gana da shugabanninm Jam’iyyar APC da Ministan
Sufuri Rotimi Amaechi da Mataimakin Shugaban Jam’iyyar (na
Kudancin qasar nan), Otunba Niyi Adebayo
Jakada Symington da AS Tibor Nagy sun karvi baquncin ’yan
kasuwar Amurka a wajen cin abincin dare
AS Tibor ya yi jawabi ga mahalarta taron tattauna a Jami’ar
Baze da ke Abuja
AS Tibor Nagy ya gana da shugabannin Jam’iyyar PDP – shugaban Majalisar Dattijai Bukola
Saraki da Shugaban Jam’iyyar Prince Uche Secondus