Magama Disamba 2018/Janairu 2019 | Page 19

A BINDA YA DACE AYI RANAR ZAVE 1) Ka/ki san haqqinka/ki 2) Ka/ki riqe katin zavenka/ki dakyau Ka da ka/ki bari wani ya xauka ko ya/ta saye shi daga gareka/ki 3) Ka/ki kai rahoton nan take ...Idan ka/kin samu matsala a wajen zaven kaxa quri’a ko ka/kin ga wata qumbiya-qumbiyar da ba gane kanta ba – Jakada W. Stuart Symington lokacin da yake jawabi a wajen gngamin qungiyar sa-kai ta‚ Zave ba faxa ba ne’ a ramar 12 ga Disambar 2018 MAGAMA | Disamba 2018/Janairu 2019 19